Tofa! NNPP ta zargi Apc kan shirya maguɗin zaɓen 2023

Jam’iyar New nigeria people party (Nnpp) ta Zargin jam’iyyar all progressive Congress APC Kan shiya maguɗin zaɓe a 2023.

Jam’iyyar new Nigeria people party Nnpp ta zargi Apc kan bankaɗo yadda take rage yawan maso katin zabe dakuma yaudarar su ta karɓe katin zaben nasu, Garba diso da Hamisu Ali sunzargin Apc ne bayan zaman masu ruwa da tsaki na jam’iyyar NNPP daya gudana a ranar litinin Inna Suka fitar da takardar wacce suka sawa hannu, suka rabawa mane ma labarai.

Taron masu ruwa da tsaki da ya gudana a juya Litinin wanna yahada da ‘yan takarar majalisun wakilai dana sanatoci saikuma ɗan takarar gwamnan jihar a cikin jam’iyyar Engr Abba Kabir Yusuf gida gida

jagororin jam’iyyar sunnuna takaici su yadda a tarin gwamnati jihar Kano da yadda ake nada mukamai dakuma taruka Yakoma kamar na iyali,

Sanarwar korafin Sunbuƙaci hukumar zabe mai zaman kanta datayi gaggawar dakatar da yunkurin tauye haƙƙin masu zabe ta hanyar buga sunayen duk wanna sukayi katin zaɓe basu karɓar ba ta hanyar sayarwa da al’umma kai.

Haka zalika Sanarwar ta cigaba da zargin yadda gwamnati take nuna rashin iya mulki dama lalata jihar Kano ta hanyar Cefanar da filaye babu gaira babu dalili.

To jama’a kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *