LabaraiNigeria
Trending

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta gargadi ‘yan Najeriya da suyi hattara da ‘yan damfara.

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta gargadi ‘yan Najeriya da suyi hattara da ‘yan damfara.

Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta gargadi ‘yan Najeriya da suyi hattara da ‘yan damfara.

Daukar Ma’aikata: Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta gargadi ‘yan Najeriya da suyi hattara da ‘yan damfara
Hukumar kula da gidajen gyaran Hali ta Najeriya, NCoS, ta gargadi masu neman aikin yi da su kula da kyau don gudun fadawa hannun ‘yan damfara, hukumar ta ce labarin cewar ta fara atisayen daukan ma’aikata karyane

Jami’in hulda da jama’a na hukumar, Umar Abubakar shi ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa a yau Alhamis a garin Abuja.

Mista Abubakar ya ce Dolene su fito su gayawa jam’a don rage tasirin kokarin da ‘yan damfara ke yi na cuta ga masu neman aiki.

“Ma’aikatar ta samu labarin cewar an fitar da tallar karya na daukar ma’aikata.

“Wasu marasa kishin kasa ne ke yin wannan aikin dan su damfari masu neman aiki.
“Muna sanar da jama’a cewar babu wani daukar ma’aikata da hukumar gidajen gyaran hali zatayi.

“Saboda haka ya kamata jama’a su yi watsi da irin wadannan karairayi da ‘yan damfara ke shirya wa don cutar wanda bai jiba bai gani ba.

Ku cigaba da kasancewa da jaridar mu domin cigaba da samun sahihan labarai kai tsaye a wayoyinku, za kuma ku iya biyo mu a shafukanmu na sadarwar.

KU KARANTA WANNAN:

Yadda Al’ummar Karamar Hukumar Mariga Ke Neman Gawarwaki Sama Da 500 Da Ambaliyar Ruwa Tayi Awon Gaba Dasu A Jahar Neja.

Tofa! Wawaye ne ke auren soyayya, saboda kudi zan yi aure, Cewar amarya Habiba.

Sheikh Aminu Daurawa Ya Bayyana Abin Da Marigayiya Ummita Ta Gaya Masa Game Da Wani Saurayinta.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button