Labarai
Trending

Tofa! Wawaye ne ke auren soyayya, saboda kudi zan yi aure, Cewar amarya Habiba.

Tofa! Wawaye ne ke auren soyayya, saboda kudi zan yi aure, Cewar amarya Habiba.

Wata amarya mai suna Habiba Gado ta wallafa hotunanta a Facebook na kafin aurensu ne tare da angonta wanda taken da ta yi wa hotunan ya yi matukar daukar hankulan mutane da dama.

“Aure saboda kudi zan yi, babu abinda ya dame ni da shirmenku, a cewarta.

Ta kara da cewa “Wawaye ne ke auren soyayya.”

Ga wallafar tata:

her post
Wawaye ne ke auren soyayya, ni auren kudi zan yi, Cewar amarya Habiba

Ba dai a tabbatar ko wasa take yi ba ko kuma da gaske take kuma har yanzu har yanzu bata bi bayan wallafar tara yi wata wallafar wacce za ta wanke waccan ba duk da fiye da mutane 2,000 sun yi ta tsokaci.

Shi kuma angon nata ya wallafa bidiyonsu tare na hotunan kafin aurensu inda shi ma yace, “Wawaye ne ke auren soyayya 2022.”

Angon mai suna Djbenzee Junior ma ya wallafa:

“Mutumin da ya samu mata ya samu abu mai tsada kuma Ubangiji ya yi masa babbar kyauta. Ni dai na samu tawa shi ne nace bari in sanar muku.”

Ga wallafar ta shi:

his post

Read Also:

Sheikh Aminu Daurawa Ya Bayyana Abin Da Marigayiya Ummita Ta Gaya Masa Game Da Wani Saurayinta.

Yadda aka gudanar da jana’iza ummita  wadda ɗan Chaina yakashe ta har lahira a shekaran jiya.

Yadda Na Ke Kai Wa Yan Ta’adda Kayan Abinci Da Kudin Fansa A Zamfara – Wanda Ake Zargi yayi bayani.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button