Labarai
Trending

Yadda aka gudanar da jana’iza ummita  wadda ɗan Chaina yakashe ta har lahira a shekaran jiya.

Yadda aka gudanar da jana'iza ummita  wadda ɗan Chaina yakashe ta har lahira a shekaran jiya.

Innalillahi Wa inna’ilaihim Rajiun unmita da aka kashe wato budurwa da aka samu wani dan kasar chana ya hallaka ta har lahira a jahar Kano a unguwar janbulo dake jahar Kano.

A yanzu haka munatafe da wani fai fan bidiyo wanda wani matashi yai bayani akan yadda wannan dan cai nan tabi wannan matashiyar hargidan su ya kashe ta da wuka kamar yadda rahotanni suka tabbata.

Wannan matsshiyar dai a wani rahoto yanuna mana cewa ita wannan budurwar ta kasan ce budurwar dan cai nan ce wanda a baya amma alokacin da yaje har gida ya kashe ta ba buduwar sa bace domin ta dai na sansa.

Domin har tayi aure ma auran nata ya mutu saka makon mijin da ta aura ya gane tana mu’amala da wan can dan cai nan hakanne yasa mujin nata kawai ya sake ta kamar yadda zakuji acikin wannan fai fan bidiyan da muke tafe dashi ga bidiyoyin nan.

KU KARANTA WANNAN:

Mahaifiyar Ummita Ku Kalli Bayanin Da Taiwa Manema Labarin Kan Yadda Dan China Ya Kashe Yarta A Gabanta Tirƙashi.

Yadda Na Ke Kai Wa Yan Ta’adda Kayan Abinci Da Kudin Fansa A Zamfara – Wanda Ake Zargi yayi bayani.

Innalillahi Kunji Dalilin Dayasa Dan China Ya Kashe Ummita Ashe Dan Kungiyar Asiri Ne Tirƙashi.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button