Kannywood News
Trending

Rahama Sadau: kadan daga cikin film din kuda hafiz na rahama sadau ya fito

Rahama Sadau: kadan daga cikin film din kuda hafiz na rahama sadau ya fito

 

Dai Dai Inda Rahama Sadau Ta Fito A Cikin Sabon Fim Din India Da Aka Shirya Da Ita. Wannan Fim Din Da Aketa Magana Akai Na India Wanda Jaruma Rahama Sadau Ta Fito A Ciki. Film Din An Fara Haskashi A Sinima,

Fim Din Dai Mai Suna “Khuda Haafiz 2” Rahama Ta Fito Ne A Matsayin Fita Ta Musanman Wato (Special Appearance) Inda Aka Nunota Tare Da Jarumin Film Din Indian Nan Mai Suna “Vidyut Jammwal” Da Akafi Sani Da Commando.

Bayan Cin Nasarar Sakin Shirin Nata Na India Na Farko, Jarumar Ta Sake Bayyana Cewa An Kara Gayyatarta Domin Taje Ta Sake Shirya Wani Sabon Shiri, Inda Da Yiwuwar Jatumar Ta Sake Komawa. Ko Kuma Muce Zataci Gaba Da Fitowa A Cikin Wasu Fina Finan Indian.

Rahama Sadau Liyafa Taci Gaba, Domin Kuwa Itace Mutum Na Farko Daga Cikin Hausawa Data Fara Fitowa A Cikin Fina Finan.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button