Nigeria

Najeriya ta kashe wa manoma kudin bashin da ya zarta Dala miliyan dubu Maizakuce akan wannan?

Najeriya ta kashe wa manoma kudin bashin da ya zarta Dala miliyan dubu Maizakuce akan wannan?

Gwamnatin Najeriya ta bayyana cewar ta yi amfani da kudaden bashin da ta ciyo har na Dalar Amurka miliyan dubu da miliyan 113 wato kwatankwacin Naira miliyan dubu 461.9 wajen tallafa wa manoma don  samar da aikin yi  ga ‘yan Najeriya.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke kokarin karbo wani bashi domin inganta noman alkama.

To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci.

Kuna samun wannan rahotan ne daga shafin APS News Hausa daga jihar Jigawa.

Read Also:

https://appsoft.com.ng/2022/08/11/mutane-da-dama-sun-mutu-yayin-wata-zanga-zanga-a-%c6%99asar-saliyo/

Yadda Kwadayi Ya Kai ’Yan Najeriya Tashar Wulakanci A Aljeriya

AREWACIN NIGERIA TANA TSAKA MAI WUYATIRKASHI.

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button