World News
Trending

Yadda Kwadayi Ya Kai ’Yan Najeriya Tashar Wulakanci A Aljeriya

Yadda Kwadayi Ya Kai ’Yan Najeriya Tashar Wulakanci A Aljeriya

Wadansu ’yan Najeriya da kwadayin albashi mai tsoka ya ja su ka yi tafiya zuwa kasar Aljeriya sun gamu da gamonsu, domin kuwa suna dandana kudarsu da yunwa da talauci.

Wai dama irin wadannan tafiye tafiyen da  jama’a ke yi a yanzu na da hadari ne?

Shirin Najeriya A Yau ya ji ta bakinsu kan wannan tafiya da kuma halin da suka tsinci kansu tun daga kan hanya har zuwa kasar Aljeriya.

Sabbin labarai

’Yan Sanda Sun Ceto Dan Shekara 50 Da Aka Sace A Jigawa

’Yan Sanda Sun Ceto Dan Shekara 50 Da Aka Sace A Jigawa

’Yan Sanda Sun Ceto Dan Shekara 50 Da Aka Sace A Jigawa

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button