LabaraiNigeria

Innalilahi wainna ilaihir raji’un ƴan bindiga sun budewa jami’an hukumar shige da fice wuta a karamar hukumar Birniwa da ke jihar Jigawa a arewacin Najeriya.

Innalilahi wainna ilaihir raji'un ƴan bindiga sun budewa jami’an hukumar shige da fice wuta a karamar hukumar Birniwa da ke jihar Jigawa a arewacin Najeriya.

Ya yi ikirarin cewa maharan sun yi wa ma’aikatansa kwanton-bauna a yayin da suke sintiri a hanyar Galadi zuwa Birniwa, yana mai cewa an kai harin ne ranar Talata da daddare.

A cewarsa, ‘yan bindigar, wadanda suka kai biyar, sun isa wurin da ma’aikatan shige da ficen ke aiki ne a kan babura sannan suka bude musu wuta.

ACG Aliyu ya bayyana cewa jami’in da aka kashe shi ne Abdullahi Mohammed, yana mai karawa da cewa jami’an da aka jikkata su ne Abba Musa Kiyawa da Zubairu Garba.

Zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci kaitsaye.

Kuna samun wannan rahotanni daga shafin APS News Hausa Dake jihar Jigawa.

Read Also:

Tofa! Kasashe sun bayyana fargabar yiwuwar dawowar yakin Isra’ila da Gaza.

AREWACIN NIGERIA TANA TSAKA MAI WUYATIRKASHI.

Yan ta’adda sun kashe sojoji a ƙasar Mali.

Sojin Kamaru sun kashe fararen hula 10 a yankin ‘yan aware- Rahoto APS News Hausa.

Mutane da dama sun mutu yayin wata zanga-zanga a ƙasar Saliyo.

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button