Advertisement
Labarai

Wata Budurwa Ta Kashe Kanta Ta Hanyar Rataye Kanta data’yi Bisa Zargin Iyayen ta Na Shirin Yi Mata’ Auren Dole’ a jihar Kano.

Wata Budurwa Yar Garin Kano Mai Suna Safiya Mai Shekaru 17 A Duniya Ta Kashe Kanta Ta Hanyar Rataye Kanta data’yi a Jikin Bishiya.

Yanzu Haka Dai Ana Zargin Wannan Budurwa Ta Kashe Kanta Ne Bisa’da Auren Dole da Ake Shirin Yi Mata’ Allah Sarki Rayuwa Kuma Har’ Kawo I Yanzu Ba’a Tabbatar da Wannan Abu Ne Yasa ta Kashe Kanta ba.

Yan Sanda Suna Nan Suna Bin’cike Akan Wannan Lamari” Sannan Iyayen ta Su Kuma Sun Ce Basu San Abunda Yayi Sana’diyar Mutuwar Taba Amma Kuma ba Auren Dole Ne Yaja Mata’ Ba.

Wannan Shine Rahoton Mu Akan Wannan Budurwa Mai Suna Safiyya data Rataye Kanta Ta Hanyar Rataya.

Click here 👈👈👈

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya Bisa Ziyarar Wannan Gida Mai Albarka Na” Appsoft.com.ng

Advertisement

Read Also:

Tsananin Zafi Ya Sa An Fara Makala Wa Karnuka ‘Fankoki’ A Jikinsu A Japan

TirKashi: Kungiyar IPOB sun Kashe Yan Nijar 8 

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu Nasarar kama wani Matashi da yayi Garkuwa Da ɗan makwaftansu.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button