Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu Nasarar kama wani Matashi da yayi Garkuwa Da ɗan makwaftansu.

Ga Labari da dumi dumin ta: Abin sede A Ce Inna LillaHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Mun Samu Labarin cewa Rundunar Yan Sandan Jahar Kano sun Samu Nasarar kama Wani Matshi Dan Shekara 30 a Duniya wanda Ya yi Garkuwa Da Dan Makwapcin su, Matashi me suna Musa Isah Da Zargin Ya Sace Dan Makwapcin … Continue reading Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu Nasarar kama wani Matashi da yayi Garkuwa Da ɗan makwaftansu.