Advertisement
Labarai

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu Nasarar kama wani Matashi da yayi Garkuwa Da ɗan makwaftansu.

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu Nasarar kama wani Matashi da yayi Garkuwa Da ɗan makwaftansu.

Ga Labari da dumi dumin ta: Abin sede A Ce Inna LillaHI wa Inna Ilaihi Rajiun, Mun Samu Labarin cewa Rundunar Yan Sandan Jahar Kano sun Samu Nasarar kama

Wani Matshi Dan Shekara 30 a Duniya wanda Ya yi Garkuwa Da Dan Makwapcin su, Matashi me suna Musa Isah Da Zargin Ya Sace Dan Makwapcin Su A

Unguwar Su Da Sunan Yayi Garkuwa Da Shi, Wannan Rayuwa Toh Sede Muce Ubangiji Allah ya sa mu dace, Ameen Ya Hayyu Ya Qayyuhm.

Labari da Hoto daga gidan jaridar hausalegit.

mun gode da ziyartar shafin mu, domin samun manyan labarai da dumi dumin su ku ci gaba da ziyartar shafin mu Na Appsoft.com.ng

Read Also:

TirKashi: Kungiyar IPOB sun Kashe Yan Nijar 8 

Advertisement

WAEC ANNOUNCED DATE OF RELEASING 2022 RESULT

Wata sabuwa: gwamnan kogi ya hana karuwanci a jihar

Tsananin Zafi Ya Sa An Fara Makala Wa Karnuka ‘Fankoki’ A Jikinsu A Japan

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar wa mungode.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button