TirKashi: Kungiyar IPOB sun Kashe Yan Nijar 8 

Tashin Hankali Yan Kungiyar IPOB Sun Farmaki Yan Nijar Da suke Zaune a Kudancin Kasar Najeriya Wai su A Zaton Su Yan Arewa Ne Su Din. Yan Kungiyar IPOB Sun Kashe Yan Nijar Har Guda Takwas a Kudancin Najeriya suka Godo Da Kan Daya Daga Cikin su, Wai su A Zaton Su Yan Arewa ne, … Continue reading TirKashi: Kungiyar IPOB sun Kashe Yan Nijar 8