Advertisement
World News

TirKashi: Kungiyar IPOB sun Kashe Yan Nijar 8 

TirKashi: Kungiyar IPOB sun Kashe Yan Nijar 8 

Tashin Hankali Yan Kungiyar IPOB Sun Farmaki Yan Nijar Da suke Zaune a Kudancin Kasar Najeriya Wai su A Zaton Su Yan Arewa Ne Su Din.

Yan Kungiyar IPOB Sun Kashe Yan Nijar Har Guda Takwas a Kudancin Najeriya suka Godo Da Kan Daya Daga Cikin su, Wai su A Zaton Su Yan Arewa ne,

Wata majiya ta Tabbatar mana da cewa Yan Arewa Arewa suke zaune a Kudu suna Zaman Dar dar a can Din ko da yaushe za a iya kai musu Hari,

Labari da Hoto daga gidan jaridar hausalegit.

mun gode da ziyartar shafin mu,  domin samun manyan labarai da dumi dumin su ku ci gaba da ziyartar shafin muna Appsoft.com.ng

Read Also:

Wata sabuwa: gwamnan kogi ya hana karuwanci a jihar

Advertisement

Wata sabuwa: gwamnan kogi ya hana karuwanci a jihar

Wata sabuwa: gwamnan kogi ya hana karuwanci a jihar

To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso ku biyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci mungode.

Advertisement

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button