Tsananin Zafi Ya Sa An Fara Makala Wa Karnuka ‘Fankoki’ A Jikinsu A Japan

Wani kamfanin suttura a kasar Japan ya fara dinka wasu riguna masu dauke da fankoki a jikinsu da za a rika sanya wa karnuka da maguna saboda tsananin zafin da kasar ke fama da shi. Rigar dai na dauke ne da fankar da ke amfani da batir wajen yin caji wacce za ta rika busa … Continue reading Tsananin Zafi Ya Sa An Fara Makala Wa Karnuka ‘Fankoki’ A Jikinsu A Japan