Kannywood News

Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

Bidiyon Yadda Aka Kusan Kashe Safara’u da 442 Awajen Wasan Sallah

Innalillahi Wa’inna ilaihi Raji’un Yanzu Yanzu Anyiwa Safara’u da 442 dukan tsiya sun tsaka da wasan sallah.

Duk wani masoyin kallon finafinan Hausa, yasan wacece Safara’u musammanma makallata tashar Arewa24 da kuma shiriinnan mai dogon zango mai suna Kwana casa’in.

Ku karanta wannan

Tirkashi gwamnatin jihar Kano zata baiwa kamaye kyautar kuɗi har Naira miliyan Biyar kan rashin lafiyar sa

Tofa Ko me ya yi zafi?: Rasheeda Maisa’a, Mansurah da Muhibbat sun yi wa K-WAN kishiya, sun kafa ƙungiyar mata ‘yan fim

A karon farko Ali artwork Madagwal yafito ya karyata Labarin Mutuwarsa dakansa kalli video

 

Acikin film din, Safara’u ta fito a matsayin Safara’u inda ayanzu ta chanja sunanta zuwa safaa. Saidai asalin sunanta Safiya Yusuf.

Ata dayan bangaren kuwa, wato bangaren mawaki Mr. 442, kowa yasan shine ta hanyar wakar batsa da yakeyi da kuma yiwa duk wani ko wata wanda bidiyon tsiraicinsu ya fito duniya.

Ayanzu dai kamar yadda bidiyon ke yawo an bayyana cewa, wasu fusatattun matasane da aka samu sukayi musu wannan mugun duka na fitar hayyaci.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button