World News

Tofa An yanke wa Direban Jirgin Ruwa Hukuncin Ɗaurin rai Da rai Sakamakon Mutuwar Fasinjoinsa A Legas. 

Wata babbar kotu a Legas ta yanke wa wani direban jirgin ruwa mai zaman kansa Elebiju Happiness hukuncin ɗaurin rai da rai a gidan yari, bayan samunsa da laifin haddasa mutuwar fasinjoji 12.

Mai shari’a Josephine Oyefeso, ta ce an samu Happiness da aikata laifuka 11 da aka zarge shi da aikatawa, ciki har da na kisan ɗan adam.

Tun da farko ƴan sandan sun shaida wa kotun cewa mutumin ya ɗebo fasinjojin ne a ranar 29 ga watan Yuli, daga Kirirkiri zuwa.

An ce ya yi ta tukin ganganci har ta kaiga lamarin da aka kama shi da aikatawa yayi.

To jama’a zamuso mukarɓi ra’ayoyin ku akan aukuwar wannan lamari don jin tabakinku zamuso kubiyomu kaitsaye tasahinmu na tsokaci kaitsaye mungode.

Read Also:

The Farmers to benefit from N78.4m wet season inputs in Niger — IFAD-VCDP.

Gunmen kill Police Inspector, abduct Chinese National in Kwara

Gunmen kill Police Inspector, abduct Chinese National in Kwara

How To Apply For AfDB Recruitment 2022.

Kada kumanta kudanna mana Alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button