Kannywood News

Safara’u Kwanacasa’in Kunji Abunda Tace:-Tabar Harkar Yan Wahala Ta Koma Yan Iska Koh….?

Safara’u Kwanacasa'in Kunji Abunda Tace:-Tabar Harkar Yan Wahala Ta Koma Yan Iska Koh….?

Safara’u Kwanacasa’in Kunji Abunda Tace:-Tabar Harkar Yan Wahala Ta Koma Yan Iska Koh….?

Safara’u ta Kwanacasain Tayi Zazzafan Martani Akan Yan Film Inda Tayi Masu Zazzafan Martani Bayan Fitar ta Daga Masana’antar Kannywood.

Jaruma Safara’u Nura Wadda Tafito a Cikin Film din Kwanacasain Tabar Harkar Film Inda Yanzu Haka Ta Koma Harkar Waka Wato Hip” pop Kuma Tayi Martanin ta kamar Haka.

Inda take Cewa Tabar Sana’ar Yan Wahala Watokon Dai Tana Nufin Yan Film dai Yan Wahala Ne Wannan Kalami Nata Yayi Matukar Baiwa Jama’a Mamaki Sosai.

Inda Babu Wanda Yayi Tuna’nin Safara’u Zata Koma Haka Domin Yanzu Haka Zamu iya Cewa Ta Bata Rayuwar ta Kuma Tabar Harka Wato Ta kauce.

 

Sai Babu Abun’da Zamu Ce Daya Wuce Muyi Mata Fatan Alkairi Kuma Allah Yashirya Ta.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na” Appsoft.com.ng

Read Also:—>>>>>

Tofa ana wata sai ga wata Adam a zango ya tona wani boyayyan asirin da ake boyewa tsawan shekara 10..

Dr Isah Ali Pantami Zai Jagoranci Taron Duniya Na Ƙungiyar Sadarwa Na Shekarar 2022.

Innalilahi wainna ilaihir raji’un jirgin sama yayi hatsari da wasu mutane shaɗaya 11 a ƙasar Kamaru.

Tofa Wani wasan Adam a zango abun dai ba’a cewa komai sai wanda ya gani…

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button