Kannywood News

Murja lbrahim Yar Tiktok Tayi Kaca Kaca DaJarumi Adam A Zango, Bayan Yayi Wakar DaTa Ta6o Kima Da Martabar Yan Tiktok Din. Murja Dai Shahararriya Ce A Shafin TiktokInda Tana Daya Daga Cikin Ja Gaba A Harkar A Arewa.

Murja lbrahim Yar Tiktok Tayi Kaca Kaca DaJarumi Adam A Zango, Bayan Yayi Wakar DaTa Ta6o Kima Da Martabar Yan Tiktok Din. Murja Dai Shahararriya Ce A Shafin TiktokInda Tana Daya Daga Cikin Ja Gaba A Harkar A Arewa.

Murja Ibrahim Tayi Kaca Kaca Da Adam A Zango

Murja Ibrahim ‘Yar Tiktok Tayi Kaca Kaca Da Jarumi Adam A Zango, Bayan Yayi Wakar Da Ta Ta6o Kima Da Martabar Yan Tiktok Din. Murja Dai Shahararriya Ce A Shafin Tiktok Inda Tana Daya Daga Cikin Ja Gaba A Harkar A Arewa.

Kamar Yadda Akasan Murja Ba.a Ta6ata A Zauna Lafiya, Domin Kuwa Bata Shiru Da Bakinta Sai Tayi Martani. Yanzun Ma Hakan Akayi. Inda Bayan Adam A Zango Yayi Wata Wakarsa Mai Suna “Allah Gyara” Inda A Wani Baiti Yake Maganar Yan Tiktok Sun Fitar Da Tsiraici Kuma Sun Tallata Arzikin Jikinsu.

Hakan Yasa Ran Murjan Ya 6aci Inda Ta Fito Cikin Fushi Da Zafi Tayi Magana Da Kakkausar Murya Ga Adamun. Inda Ta Cashe Masa. Ga Bidiyon Yadda Tayi Da Adamu Zangon.

Ga bidiyon nan kasa.

Read Also:-

[Sautin Murya] Innalillahi wa’innah alaihi Raju’un wannan sune kalaman da ta fadi akan fiyayyen hallita.

Safara’u Kwanacasa’in Kunji Abunda Tace:-Tabar Harkar Yan Wahala Ta Koma Yan Iska Koh….?

Tofa ana wata sai ga wata Adam a zango ya tona wani boyayyan asirin da ake boyewa tsawan shekara 10..

Dr Isah Ali Pantami Zai Jagoranci Taron Duniya Na Ƙungiyar Sadarwa Na Shekarar 2022.

Innalilahi wainna ilaihir raji’un jirgin sama yayi hatsari da wasu mutane shaɗaya 11 a ƙasar Kamaru.

Tofa Wani wasan Adam a zango abun dai ba’a cewa komai sai wanda ya gani…

Kada kumanta kudanna mana alamar kararrawar sanarwa domin samun jin kararrawar sanarwar shirye-shiryenmu Masu ƙayatar mungode.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button